Indai Crypto ya ba ka profit amma ka yi cirewa to daidai yake da ka zauna zaman jiran lokacin da za ka cire asara. Saboda mafi yawan coins idan suka gama tashi qarshe sai sun dawo sun kafa sabon all time low.


Shekara biyu baya mun sayi Vista yana wajen 6 dollar. Bayan ya fara tashi na sayar yana wajen dollar 20. Sai ya cigaba da tashi ya kai har wajen dollar 75. A lokacin na ji haushin saurin siyarwa da nai kamar yadda kusan kowa ke yi. Amma yau Visa ya dawo dollar 1.
Wannan shi ne qaidar kowane coin. Shi ya sa wasu ba sa kiran su da alt coin sai dai shit coin. You see, idan ka sayar indai a riba ne ba ka da asara ko ya cigaba da tashi. Saboda dolen dole idan ya gama wannan tashe-tashen sai ya dawo. Indai har ka ci riba ka sayar ka saka masa ido ka sha kallo.
Ver original
post-image
Esta página pode conter conteúdos de terceiros, que são fornecidos apenas para fins informativos (sem representações/garantias) e não devem ser considerados como uma aprovação dos seus pontos de vista pela Gate, nem como aconselhamento financeiro ou profissional. Consulte a Declaração de exoneração de responsabilidade para obter mais informações.
  • Recompensa
  • Comentar
  • Republicar
  • Partilhar
Comentar
Adicionar um comentário
Adicionar um comentário
Nenhum comentário
  • Fixar