Wato kunsan crypto baa rabashi da labaru da narratives kala kala, shi wannan token din mai suna $LAND musabbin abunda yasaka aka kirkireshi shine.
Akwai wata tsohuwa kamar yadda zaku gani ajikin profile picture na token din wani Ai company yayi mata tayin 26$M akan ta saida wani filinta datake kiwon shanu acikinsa. Sai tace Aa ita kan bazata saida ba saboda tanaso taciyar da kasarta. Shiyasa zakuga title din token din da "Feed a Nation" Shin idan kaine zaka saida kokuma zaka rike filinka kacigaba da kiwon shanunka???
Wato kunsan crypto baa rabashi da labaru da narratives kala kala, shi wannan token din mai suna $LAND musabbin abunda yasaka aka kirkireshi shine.
Akwai wata tsohuwa kamar yadda zaku gani ajikin profile picture na token din wani Ai company yayi mata tayin 26$M akan ta saida wani filinta datake kiwon shanu acikinsa.
Sai tace Aa ita kan bazata saida ba saboda tanaso taciyar da kasarta.
Shiyasa zakuga title din token din da "Feed a Nation"
Shin idan kaine zaka saida kokuma zaka rike filinka kacigaba da kiwon shanunka???