Elon Musk ya ce, “Idan kana jira sai wani ya yi encouraging dinka a lokacin da kake building company, to kar ka fara ma.”\n\nTushe, kuskure, gazawa, ƙin yarda, damuwa, rashin jin daɗi, da nasarorinka za su ƙarfafa ka.\n\nKullum ina cewa akwai lokaci a rayuwarka da ma ƙarfafawa ba zai ji ba. \n\n#Mohiddeen
Ver originales