Elon Musk ya ce, “Idan kana jira sai wani ya yi encouraging dinka a lokacin da kake building company, to kar ka fara ma.”\n\nKuskurenka, gazawarka, ƙin amincewa, damuwa, rashin jin daɗi, da nasarorinka za su ƙarfafa ka.\n\nKullum ina cewa akwai lokaci a rayuwarka da maƙasudin ƙarfafawa ba shi da wani tasiri.\n\n#Mohiddeen
Lihat Asli